Rahotanni

Jihar Zamfara A yau.

A Ranar 13 ga watan nan ne na june Gwamnan jihar Zamfara Dr. Dauda Lawal ya kaddamar da Fara biyan mafi karamcin albashi na naira dubu talatin 30 ga daukacin ma’aikatan jihar Wanda yayi alkawarin Fara biya a wannan watan.

Ya zuwa yanzu dai Shirin zai dore inji Gwamnan na jihar Zamfara, inda Al’uma suke ta nuna Farin cikin su da Kuma fatan Alkhaeri a kafafen sada zumunta da gidajen rediyo da talabijin.

Yaya kuke ganin wannan tsarin na Dauda Lawal, Kuma wanne fata zakuyi masa???

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button