Labaran Duniya

Alkali Ya Yi Barazanar Daure Hadimin Gwamna Abba Kan Shari’ar Ganduje

Alkalin babbar kotun tarayya Simon Amobode ya yi barazanar cewa zai iya daure duk hadimin gwamnan Kano da ya fassara hukuncinsa ba dai-dai ba Wannan na zuwa ne bayan ya yanke hukunci kan karar da tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya shigar gaban kotun ya na neman a dakatar da bincikensa a Kano.

Mai Shari’a Simon Amobode ya ce duk da ya na sane da cewa gwamna na sanye da rigar kariya, amma zai iya daure hadimansa..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button