Labaran Duniya
Kungiyar Amnesty Tayi Barazanar Daukar Mataki Kan Gwamnatin Najeriya Bisa Zargin Kisan Masu Zanga-zanga
Kungiyar Amnesty ta yi barazanar daukar mataki kan Gwamnatin Najeriya bisa zargin kisan masu zanga-zanga
Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty International ta ce za ta dauki mataki kan kisan masu zanga-zanga
Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty International ta gargadi Gwamnatin Najeriya cewa za ta dauki mataki game da zargin kisan masu zanga-zanga fiye da 13 a ranar farko ta zanga-zangar yunwa da tsadar rayuwa a fadin Najeriya
Kungiyar ta zargin hukumomin Najeriya da hannu wajen kisan inda ta ce galibi jami’an tsaro na kai mugun hari ne wanda suna sane cewa harin ka iya kashe mutum