Rahotanni
Sanata Ikira Aliyu Bilbis Ya Bada Kwangilar Gina Makarantar Islamiya A Garin Maru
Daga Shamsu Bello Lawal Bungudu
Aikin gina katafariyar makarantar islamiyya wanda sanatan Zamfara ta tsakiya ya bada na cigaba da gudana yanda yakamata.
Garin na Maru na Daya daga cikin Kananan Hukumomin da Sanata Bilbis ke wakilta a Zamfara ta tsakiya Wanda yanzu haka Aikin ya kai Kusan Kashi 80 cikin 100.
Wannan dai itace makarantar addinin musulunci ta biyu 2 da Sanatan yake kan ginawa a karamar hukumar mulkin Maru.