Labaran Duniya

An Dakatar Da Alkalan Kotu har su 4 Da Magatakarda Kan Wasu Laifuka A Kano 

Hukumar da ke kula da harkokin shari’a ta jihar Kano ta dauki matakin ladabtarwa akan wasu alkalai hudu da kuma magatakardar kotu daya bisa wasu laifuka.

SolaceBase ta rawaito cewa an dauki matakin sanyawa jami’an shari’a takunkumi a Hukumar Ma’aikatar Shari’a ta Jiha yayin taronta na 72 da aka gudanar a ranar 11 ga watan Yuni na Shekarar nan ta 2024.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button