Labaran Duniya

Gwamnatin Najeriya Ta Fara Sayar Da Buhun Shinkafa A Kan Naira Dubu Arba’in N40,000

Gwamnatin tarayya ta fara sayar da metric ton 30,000 na niƙaƙƙar shinkafa ga al’ummar Najeriya akan farashin naira 40,000 akan kowane buhu mai nauyin kilo 50.

A ranar Alhamis ne a Abuja Ministan Noma, Abubakar Kyari ne ya ƙaddamar da rabon tallafin shinkafar kan wannan farashin.

Sai dai Kuma wata majiyar tace sai Wanda ya mallaki katin shedar zama Dan kasa ne kawai za’a siyarwa da shinkafar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button