Labaran Duniya

Sarki Sanusi Ya Magantu Akan Zargin Da Wasu Al’uma Ke Masa Na Take Sunan Fiyayyen Halittah A Jikin Kafet

Mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na II ya yi gamsasshen bayani kan zargin da wasu jama’a ke yi wa masarautar sa na wulaƙanta sunan “Muhammadu” ta hanyar saka sunan a kafit ɗin masarautar ana takawa.

Sarkin Yace bazai taba yiyuwa cikakken Musulmi ya aikata irin wannan Mummunan Aiki da wasu Al’umar ke Zargin masarautar da.

Sarki Sanusi yakuma bayyana cewar mutanen da ke waɗannan kalamai sun jahilci ilimi ne, dan haka akwai buƙatar su koma makaranta a cewarsa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button