-
Ƙungiyoyin Arewacin Najeriya sun zaɓi sabon shugaban su daga Zamfara
Daga: Yahaya Mahi Na Malam Babba Manyan ƙungiyoyin Arewacin Najeriya masu zaman kansu, sun tabbatar da shugabancin Matashin ɗan kasuwa…
Read More » -
Wani Magidanci ya kashe kansa kan zargin matarsa na lalata da abokansa
Wani magidanci mai ’ya’ya uku ya rataye kansa bisa zargin matarsa da cin maza a yankin Masaƙa da ke Ƙaramar…
Read More » -
Rikici Ya Barke A Tsakanin Mbappe da PSG Kan Albashi
Ɗan wasan ƙwallon ƙafa Kylian Mbappe ya yi watsi da tayin da hukumar ƙwallon ƙafar Faransa ta yi masa na…
Read More » -
Labaran Duniya
Janar Chris Musa Yace Saura Kiris Bello Turji Ya Shiga Hannu
Babban hafsan tasro na Najeriya, Janar Christopher Musa, ya ci alwashin kama ƙasurgumi kuma jagoran ‘yan fashin daji Bello Turji…
Read More » -
Jami’ar Maiduguri ta dakatar da darussa da sauran harkokinta
Jami’a mallakin Jihar Borno ta dakatar da komai a Makarantar Nan take sakamakon ambaliyar da ta mamaye birnin na Maiduguri.…
Read More » -
Gwamna Dikko Umaru Radda ya ce ƴansanda 32 Da Bindigogi 5 ke tsaron ƙauyuka 200 a jihar Katsina.
A hirarsa da DW Hausa, gwamnan ya ce bindigogi tara ake baiwa ƴansandan, kuma a halin yanzu biyar daga cikin…
Read More » -
An Tabbatar Da Rasuwar Wani Matashi Bayan Da Aka Zargi Ya Rataye Kan Sa Ne A Jihar Kano
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce waní matashi rnai suna Umaro Garba ɗan unguwar Jar-Kuka mai shekaru 32 a…
Read More » -
Labaran Duniya
Atiku Abubakar ya soki Tinubu kan ƙoƙarin tauye haƙƙin ƙungiyoyin jama’a da kafafen yaɗa labarai
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya bayyana matukar damuwarsa game da abin da ya kira a matsayin cin zarafin…
Read More » -
Akalla Sama da mutum 26 ne suka mutu bayan kifewar jirgin ruwa a Senegal
Mutane 26 ne suka mutu bayan da wani jirgin ruwa dauke da bakin haure ya kife a gaɓar tekun Senegal.…
Read More » -
An gurfanar da tsohon alƙali a kotu kan dukan matar aure kuma makauniya a Zariya
Daga: Ashiru Lawal Nagoma RuwanƁaure An gurfanar da tsohon aƙalin kotun shari’ar Musulunci, Mahmoud Shehu, a gaban kotun majistare da…
Read More »