Labaran Duniya
-
Rundunar Sojin Nijar Sun Ce Sun Yi Nasarar Hallaka @Yanbindiga Har Su 60
Sojoji a Jamhuriyar Nijar sun yi nasarar kashe ‘yan bindiga sama da 60 da kuma ƙwato shanu 250 da ‘yan…
Read More » -
Zaratan Dakarun MNJTF Sunyi Nasarar Dakile Harin Boko Haram A Jihar Borno
Dakarun rundunar ƙawance ta Multinational Joint Task Force (MNJTF) sun yi nasarar daƙile wani hari da Boko Haram ta yi…
Read More » -
Wani Kasurgumin Dan Boko Haram Ya Mika Wuya Ga Sojojin Najeriya
Daga Shafin BBC Hausa Rundunar dakarun ƙasashen da ke yaƙi da ƙungiyar Boko Haram ta MNJTF, ta ce wani kasurgumin…
Read More » -
Zargin Ta’addanci: Kotu ta amince da tilastawa Gwamnatin tarayya binciken tsohon Gwamnan Zamfara
Jaridar Dimokuradiya ta ruwaito cewar Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta amince da karar da ke neman tilasta wa…
Read More » -
Goodluck Jonathan Ya Musanta Bacewar Naira Biliyan 49.8 A Zamanin Mulkinsa
Tsohon shugaban ƙasar Najeriya Goodluck Ebele Jonathan ya ce dala biliyan 49.8 ba ta ɓace ba a zamanin mulkinsa kamar…
Read More » -
Kungiyar MSF ta ce mata da yara ba su samun kulawar likitoci a Darfur
Ƙungiyar agaji ta likitoci MSF ta yi gargaɗin matsalolin lafiya a yankin Darfur da ke Sudan. Wani sabon rahoto da…
Read More » -
Shugaba Tinubu Zai Chanja Ministocin Kasar Nan Bada Jimawa Ba
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa zai yi wa majalisar ministocinsa kwaskwarima nan gaba kaɗan, a cewar mai…
Read More » -
Sarki Sanusi Ya Magantu Akan Zargin Da Wasu Al’uma Ke Masa Na Take Sunan Fiyayyen Halittah A Jikin Kafet
Mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na II ya yi gamsasshen bayani kan zargin da wasu jama’a ke yi wa…
Read More » -
Gwamnatin Kaduna Ta Tabbatar Da Mutuwar @Danta’adda Kachalla Tukur Sharme
Gwamnatin jihar Kaduna a arewacin Najeriya ta ce an kashe jagoran ‘yanfashin daji Kachalla Tukur Sharme yayin wata musayar wuta…
Read More » -
Rundunar Sojin Najeriya Ta Hallaka Mayaƙan Boko Haram 23 A Jihar Borno
Daga Shafin Sahel24 TV Dakarun sashe na 3 na Rundunar Haɗin Gwiwa ta Ƙasa da Ƙasa (MNJTF) sun yi nasarar…
Read More »