Labaran Duniya
-
Gwamna Dikko Umaru Radda ya ce ƴansanda 32 Da Bindigogi 5 ke tsaron ƙauyuka 200 a jihar Katsina.
A hirarsa da DW Hausa, gwamnan ya ce bindigogi tara ake baiwa ƴansandan, kuma a halin yanzu biyar daga cikin…
Read More » -
Atiku Abubakar ya soki Tinubu kan ƙoƙarin tauye haƙƙin ƙungiyoyin jama’a da kafafen yaɗa labarai
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya bayyana matukar damuwarsa game da abin da ya kira a matsayin cin zarafin…
Read More » -
Kungiyar SERAP Tace Jami’an DSS Sun Mamaye Ofishinta.
Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya (DSS) sun kai sumame ofishin ƙungiyar SERAP, mai fafutikar yaƙi da cin hanci…
Read More » -
Jami’an Hukumar DSS Sun Kama Shugaban NLC Na Najeriya
Hukumar Tsaro ta DSS ta kama Shugaban Kungiyar Kwadago ta Kasa (NLC), Kwamred Joe Ajaero. Da sanyin safiyar yau litanin…
Read More » -
Masarautar Daura Tayi Bukin Nadin Sarauta Har Guda Biyu
A Ranar Assabar din da ta gabata ne Mai Martaba Sarkin Daura Alh. Umar Faruk Umar CON, ya naɗa Dr.…
Read More » -
Kungiyar SERAP ta buƙaci Tinubu ya tilasta wa NNPCL janye ƙarin kuɗin man fetur
Ƙungiyar SERAP mai fafutikar yaƙi da cin hanci a Najeriya ta buƙaci shugaban ƙasar, Bola Tinubu ya yi amfani da…
Read More » -
Matsaran iyakokin Najeriya sun koka dangane da rashin biyansu hakkokinsu
Wasu jami’an tsaro da ke aikin kula da kan iyakokin Najeriya, sun fada cikin mawuyacin halin rayuwa, sakamakon rashin biyan…
Read More » -
Kamfanin NNPCL ya ce kowa na da damar sayen mai a matatar Dangote
Babban kamfanin mai na Najeriya, NNPCL ya musanta zargin da ya ce ƙungiyar kare haƙƙin Musulmi ta Najeriya, MURIC ta…
Read More » -
Mai Magana Da Yawun Shugaba Tinubu Chief Ajuri Ngelale Ya Ajiye Aikinsa.
Mai magana da yawun shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, Chief Ajuri Ngelale, ya ajiye aikinsa sakamakon rashin lafiya. Ngelale ya…
Read More » -
Hukumar NADDC Na Yunkurin Shiryawa Matasa Taron Wayar Da Kai, Domin Haska Musu Damarmarki A Fannin Ƙera Ababen Hawa
Shugaban Hukumar Kula da Ƙere-ƙere da Samar da Ababen-hawa ta Ƙasa (NADDC), Mr. Oluwemimo Joseph, yace hukumar na daf da…
Read More »