Labaran Duniya
-
Kungiyar Kwadago Tace Shugaba Bola Tinubu Ya Saɓa Yarjejeniyar Da Suka Yi Da shi Kan ƙara farashin fetur
Kungiyar ƙwadago a Nigeria (NLC) ta zargi Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da karya yarjejeniyar da suka ƙulla kafin sanar…
Read More » -
Al’umar Musulmi Sun Fusata Biyo Bayan Soke Hutun Sallar Juma’a Ga ‘Yan Majalisa A Kasar Indiya
Gwamnatin wani lardi a Indiya ta soke hutun awa biyu da ake bayarwa ga ‘yan majalisa Musulmai a duk ranar…
Read More » -
Bello Matawalle Da Wasu Manyan Sojoji Sun Isa Jihar Sokoto
Daga Shamsu Bello Lawal Bungudu. Ƙaramin ministan tsaron Najeriya, Bello Matawalle tare da Babban Hafsan sojin Najeriya, Janar Christopher Musa…
Read More » -
Wata Sabuwa:😳 Dangote ya ce Tinubu zai yanke hukuncin ko nawa zai sayar da mansa
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ne zai yanke hukunci a kan farashin da matatar Dangote za ta sayar da man…
Read More » -
Babban Kwamatin Majalisar Dattawa Ya Nemi Arage W Yan Majalisar Najeriya Albashi
Babban Kwamatin Majalisar Dattawan Najeriya da ke nazari kan dokar zaɓe ya bayar da shawarar rage albashin ‘yanmajalisa da kuma…
Read More » -
Kamfanin NNPC Yace Ɗimbin Bashin Da Yan Kasuwa Suke Binmu Na Barazana Ga Dorewar Shigo Da Fetur
Kamfanin mai na gwamnatin tarayya wato NNPC ya amince cewa masu shigo da fetur suna binsa dimbin bashi, wanda ya…
Read More » -
Gwamnan Jihar Bauchi Ya Naɗa Haruna Ɗanyaya A Matsayin sabon Sarkin Ningi
Gwamnatin jihar Bauchi ta amince da naɗin Alhaji Haruna Yunusa Danyaya a matsayin sabon sarkin Ningi. Sanarwar naɗin na ƙunshe…
Read More » -
RundunarƳansanda ta kama masu yiwa ƴan ta’adda safarar bindigogi a Jihar Katsina
Jami’an hukumar ƴansanda a jihar Katsina ta kama masu safarar bindigogi su 3 dake ɗauke da alburusan da ake kaiwa…
Read More » -
Zamu Kawo Karshen Matsalar Tsaro A Kasar Nan Bada Jimawa Ba
Babba hafsan sojojin ƙasa na Najeriya, Laftanar Janar, Taoreed Lagbaja ya tabbatar wa ‘yan ƙasar cewa nan ba da jimawa…
Read More » -
Kasar Jamus ta kammala janye dakarunta daga Nijar
Kasar Jamus ta kammala janye ragowar dakarunta da suka rage a Jamhuriyar Nijar, a wani mataki na kawo ƙarshen ayyukan…
Read More »