Labaran Duniya
-
Ƴan Najeriya 17 Sun Mutu Bayan Da Katanga Ta Fada Kansu A Wata Kasuwa Dake Kasar Nijar
Aƙalla mutane 17 aka tabbatar da mutuwarsu sakamakon rushewar wata katangar da ta fada a kansu a Kasuwar Yan Najeriya…
Read More » -
Yan ta’adda sun kashe shugaban ‘yan banga, wasu ‘yan kallo hudu na al’ummar Katsina
An bayyana cewa lamarin ya faru ne a hanyar Yan Gamji zuwa Batsari a karamar hukumar Batsari a jihar Katsina. …
Read More » -
BUA Yace Diloli Ne Suka Hana Su Sayar Da Siminti Akan Naira 3,500
Shugaban kamfanin BUA Cement Plc, Abdulsamad Rabiu ya bayyana yadda diloli suka riƙa yin ƙafar-ungulu a shirin kamfaninsa na sayar…
Read More » -
Kungiyar Boko Haram Ta Ka Wani ƙazamin Hari A Wata Makarantar Yan Shi’a A Jihar Yobe
Wasu ‘yanta’adda da ake kyautata zaton mayakan Boko Haram ne, da sanyin safiyar Juma’a, sun kashe dalibai a makarantar Faudiya…
Read More » -
Donald Trump Na Fuskantar Sabuwar Tuhuma Kan Yunƙurin Sauya Zaɓe
Tsohon shugaban Amurka Kuma dan Takarar kujerar Shugabancin Kasar a Karo Na biyu Donald Trump na sake fuskantar sabuwar tuhuma…
Read More » -
Janae Christopher Musa Da Takwaransa Na Jamhuriyar Nijar Sun Tattauna Domin Karfafa Dangantakar Tsaro Tsakanin Ƙasashen Guda Biyu
Babban Hafsan Tsaron Nijeriya Janar Christopher Musa ya ce ya ziyarci takwaransa na Jamhuriyar Nijar Birgediya Janar Moussa Salaou Barmo…
Read More » -
An Bayar Da Belin Mista Durov Mai Shafin Telegram Wanda Aka Tsare A Kasar Faransa
An bayar da belin hamshakin attajirin ɗan asalin ƙasar Rasha kan Dala miliyan biyar da rabi, tare da hana shi…
Read More » -
Kwamishinan Harkokin Makiyaya Da Sasanci Yayi Allah-waddai Da Rikicin Da Ya Faru A Neja
An yi kira ga al’umma da su daina ɗaukar doka a hannun su, wannan kiran ya fito ne daga bakin…
Read More » -
Kasar Nijar Zata Fara Tattara Bayanan Yanta’addaan ta’adda
Bayanan hoto,… Gwamnatin sojin Nijar ta buɗe rajista domin tattarawa tare da adana sunayen waɗanda ake zargi a ƙasar da…
Read More » -
Shugabar ƙasar Tanzania Ta Radawa Zaki Sunan Madugun Adawar ƙasar
Shugabar kasar Tanzaniya Samia Suluhu Hassan ta rada wa wani fitinannen zaki sunan jagoran yan adawar kasar. Lamarin ya faru…
Read More »