Labaran Duniya
-
Yan Bindiga Na Cigaba Da Ta’azzarawa Al’umar Garin Sabon Birni Ta Jihar Sokoto
Rahotanni daga jihar Sokoto a arewa maso yammacin Najeriya, na cewa ‘yan bindiga a yankin Sabon Birni na ci gaba…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Nadaɗa Sababbin Shugabanim Leƙen Asiri Na Najeriya
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sauke shugaban hukumar ‘yansandan farin kaya ta DSS, Yusuf Bichi, tare da maye gurbinsa…
Read More » -
Kwamishinan Kudi Na Jihar Borno Alhaji Ahmad Ali Ahmad Ya Rasu
Gwamnatin jihar Borno ta sanar da mutuwar Kwamishinan Kudi na jihar Alhaji Ahmad Ali Ahmad A wata sanarwa da Kwamishinan…
Read More » -
Hukumar Nema Tace Ambaliyar Ruwa Ta kashe Akalla Mutum 49 A Arewacin Najeriya Zuwa Yanzu
Aƙalla mutum 49 ne suka mutu a Najeriya sakamakon mamakon ruwan sama da ya haddasa ambaliyar a jihohin arewa maso…
Read More » -
Rundunar Ƴan Sanda Ta Kama Matar Da Ke Safara Harsashi A Galan Ɗin Manja
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Nasarawa ta yi nasarar cafke wata mata mai suna Hauwa Sani ɗauke da galan ɗin…
Read More » -
Maimartaba Sarkin Ningi Ya Rasu Bayan Shafe Shekaru 88 A Duniya
Maimartaba Sarkin Ningi da ke jihar Bauchi, Alhaji Yunusa Muhammad Danyaya, ya rasu, yana da shekara 88. Sakataren masarautar, Alhaji…
Read More » -
An Kama Mamallakin Manhajar Telegram A Kasar Faransa
Ana sa ran ɗan ƙasar Rashan nan, mai shafin sada zumunta da muhawara na Telegram, Pavel Durov, zai gurfana a…
Read More » -
Jami’an Yansanda A Benue Sun Kubutar Da Daliban Da Akayi Garkuwa Dasu
Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta ce an kuɓutar da ɗaliban kiwon lafiya aƙalla 20 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa…
Read More » -
Gwamnatin Jihar Neja Ta Nemi Agajin Sojoji Bayan ‘Yan Bindiga Sun Mamaye Wani Gari
Muƙaddashin gwamnan jihar Neja, Yakubu Garba, ya yi kira ga gwamnatin tarayya ta gaggauta kai wa al’ummar garin Alawa –…
Read More » -
Rundunar Ƴansandan Kasar Jamus Na Farautar Wani Mutum Da Ya Kashe Mutune Uku Da Wuka
Jami’an yansanda a yammacin Jamus na farautar wani mutum da ya kashe mutum uku ta hanyar daba masu wuka tare…
Read More »