Majalisar
-
An Bayar Da Umanin ƙara Tsaro A Kan Iyakokin Nijeriya Saboda Shirin Zanga-zanga
Hukumomin gwamnatin tarayyar Nijeriya sun bayar da umarni a tsaurara matakan tsaro a kan iyakar ƙasar da maƙotanta a yayin…
Read More » -
Nyeson Wike Yace Bai Samu Wasika Cewar Masu Zanga-zanga Za Suyi Amfani Da Filin Eagle Square Ba
Ministan babban birnin tarayya Nyesom Wike ya ce har yanzu bai samu wasika kan buƙatar amfani da dandalin Eagle Square…
Read More » -
Ba Mu San Inda Zanga-zangar Nan Za Ta Kai Mu Ba Cewar Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya
Mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya nemi masu shirya zanga-zanga da su yi amfani da hanyoyin suka dace wajen neman…
Read More » -
Farashin Gari Da Jan Wake Yayi Tashin Gwauron Zabi A Najeriya
Hukumar Ƙididdiga ta Najeriya NBS ta ce farashin wake da tumatir da dankalin Turawa da gari da doya da dai…
Read More » -
Gwamnoni Da Ministoci Zasu Yi Taro Yau Domin Haɗa Kai Su Dakatar Da Zanga-zanga
Gwamnatoci da ministoci za su yi taro yau domin haɗa kai su dakatar da zanga-zangar yunwa da ake shirin yi…
Read More » -
Sakataren gwamnatin tarayya da ministocin Tinubu na taron gaggawa kan zanga-zangar da aka shirya yi a faɗin Najeriya
Sakataren Gwamnatin Tarayya SGF George Akume a halin yanzu yana ganawa da Ministoci a kan zanga-zangar adawa da matsalar tattalin…
Read More » -
NLC Ta Musanta Janyewa Daga Zanga-zangar Tsadar Rayuwa Da Ake Shirin Yi
Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya NLC ta musanta ikirarin cewa ta janye daga zanga-zangar kasa da ake shirin gudanarwa a ranar…
Read More » -
Ana ci gaba Da Aikin Ceto Wadanda Zaftarewar ƙasa Ya Rutsa Dasu A Kasar Habasha
Ana ci gaba da aikin ceto a ƙudancin ƙasar Habasha, yayin da zaftarewar kasa ta yi ajalin mutum akalla 229,…
Read More » -
An Dawo Da Yan Ci-ranin Najeriya Su 158 Da Suka Maƙale A Kasar Libya
Hukumar agajin gaggawa ta NEMA a Najeriya ta ce ta karɓi ƴan ƙasar 158 da suka maƙale a Libya wanda…
Read More » -
Akalla Kusan Mutane Miliyan 26 A Kasar Sudan Na Fama Da Matsananciyar Yunwa
Kakakin Majalisar Ɗinkin Duniya Stephane Dujarric ya bayyana damuwa game da taɓarɓarewar yanayi na ƙarancin abinci a Sudan. “Kusan mutane…
Read More »