Majalisar
-
Rundunar Yan Sandan Najeriya Ta Ce Zata Baiwa Masu Zanga Zangar Tsadar Rayuwa Kariya Matuƙar Ta Lumana Ce ZaSu Aiwatar
Babban sufeton ‘yansadan Najeriya ya ce sun shirya tsaf domin tunkarar zanga-zangar da wasu ‘yan ƙasar ke shiryawa a wata…
Read More » -
Yan Bindiga Sun Kashe Wani Jami’in CPG Daya Da Wani Jami’in Sa-kai A jihar Zamfara
Wasu da ake kyautata zaton ƴan bindiga ne sun kai mummunan harin da yayi sanadiyar mutuwar wani jami’in rundunar Askarawan…
Read More » -
Labaran Duniya
Jam’iyyun adawa a Najeriya sun gargaɗi gwamnatin Tinubu kan zanga-zanga
Ƙungiyar gamayyar jam’iyyun siyasar Najeriya ta CNPP ta gargaɗi gwamnati kan yunƙurin rufe bakin masu shirya zanga-zanga a fadin kasar…
Read More » -
Gwamnatin Najeriya na yunƙurin sasanta Dangote da hukumomin man fetur
Gwamnatin Najeriya ta fara yunƙurin sasanta rikicin saɓanin da aka samu tsakanin matatar mai ta Dangote da kuma hukumomin da…
Read More » -
Hukumar Hisbah Ta Lalata Giya Da Sauran Haramtattun ƙwayoyi Da Kuɗinsu Ya Kai Naira Miliyan 60 A Katsina
A wani gagarumin aiki da hukumar Hisbah ta jihar Katsina ta yi, ta lalata giya da muggan kwayoyi da kudinsu…
Read More » -
Sanata Marafa Ya Naɗa Kwamitin Jagorancin Jam’iyyar APC Na Bangarensa
A ranar Asabar din data gabata ne Sanata Kabiru Garba Mafara ya kafa kwamitin mutum 21 na jam’iyyar APC mai…
Read More » -
ƙungiyoyin Arewa sun ba wa shugaba Tinubu wa’adin mako guda
Gamayyar ƙungiyoyin arewacin Najeriya ta CNG, ta bai wa shugaban ƙasar Ahmed Bola Tinubu wa’adin mako guda da ya hanzarta…
Read More » -
ICPC Zata Binciki Bacewar ƙunzugun Yara 13,350 A Asibitin Jihar Kebbi
Hukumar yaƙi da almundahana ta ICPC a Najeriya ta ce za ta binciki batun ɓacewar ƙunzugun yara da aka fi…
Read More » -
Akalla Ƴan Boko Haram 263 Ne Suka Miƙa Wuya – Rundunar MNJTF
Rundunar Sojojin Haɗin Gwiwwa mai Yaƙi da Boko Haram a Tafkin Chadi ta ce mayaƙan ƙungiyar tare da iyalansu kusan…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Sanar Da Sabon Albashi Mafi Kankanta Ga Ma’aikatan Najeriya
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya amince da naira 70,000 a matsayin sabon albashi mafi ƙanƙanta ga ma’aikatan gwamnatin ƙasar. Tinubu…
Read More »