Nigeria
-
Kungiyar SERAP ta buƙaci Tinubu ya tilasta wa NNPCL janye ƙarin kuɗin man fetur
Ƙungiyar SERAP mai fafutikar yaƙi da cin hanci a Najeriya ta buƙaci shugaban ƙasar, Bola Tinubu ya yi amfani da…
Read More » -
Bello Turji ya rage farashin kuɗin haraji da ya azawa al’ummar Garin Moriki
Shahararren ɗan ta’adda Bello Turji ya amince al’ummar Moriki na jihar Zamfara su biya naira miliyan 30 maimakon miliyan 50…
Read More » -
Daya Daga Cikin Jiga jiganln jam’iyyar APC ya roƙi Tinubu da ya yi gaggawar ceto talakawan Najeriya
Daga: Lukman Aliyu Iyatawa Wani jigo a jam’iyyar APC a Jihar Osun Olatunbosun Oyintiloye ya roƙi shugaban ƙasa Bola Tinubu…
Read More » -
Haɗarin wata Babbar mota ya hallaka mutane 13 da jikkata 45 a Kasar Cote d’Ivoire
Aƙalla mutane 13 ne suka ƙone ƙurmus a arewacin Cote d’Ivoire bayan da wata motar fasinja da ta taso daga…
Read More » -
Matashin da ya yi wa yarinya ƙarama fyaɗe a Jihar jigawa ya shiga hannu
Daga: Ashiru Usman Sabuwar Gwaram Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa ta yi nasarar cafke wani matashi mai suna Bashir Umar…
Read More » -
Ƙungiyar IZALA ta tara Naira miliyan ɗari da sha biyu ( ₦ 112,000,000.00) a wajen tattara fatun layyan da ta gabata na shekarar 2024/1445H
Daga: Ibrahim Baba Suleiman Ƙungiyar IZALA ta tara kudi na fatun layya da resitai da jimallar su yakai adadin Naira…
Read More » -
Kamfanin NNPCL ya ce kowa na da damar sayen mai a matatar Dangote
Babban kamfanin mai na Najeriya, NNPCL ya musanta zargin da ya ce ƙungiyar kare haƙƙin Musulmi ta Najeriya, MURIC ta…
Read More » -
Mai Magana Da Yawun Shugaba Tinubu Chief Ajuri Ngelale Ya Ajiye Aikinsa.
Mai magana da yawun shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, Chief Ajuri Ngelale, ya ajiye aikinsa sakamakon rashin lafiya. Ngelale ya…
Read More » -
Hukumar NADDC Na Yunkurin Shiryawa Matasa Taron Wayar Da Kai, Domin Haska Musu Damarmarki A Fannin Ƙera Ababen Hawa
Shugaban Hukumar Kula da Ƙere-ƙere da Samar da Ababen-hawa ta Ƙasa (NADDC), Mr. Oluwemimo Joseph, yace hukumar na daf da…
Read More » -
Barrister Zai Tallafawa Mata Masu Sana’ar Hannu Dan Dogaro Dakai A Matakin Gusau Local Government
A Yau Ne Ƙungiyar ME & YOU COOPERATIVE SOCIETY Wacce Ke Fafutikar Koyawa Mata Sana’o’in Hannu Ta Gayyaci Dan Takarar…
Read More »