Sarauta
-
Ƙungiyoyin Arewacin Najeriya sun zaɓi sabon shugaban su daga Zamfara
Daga: Yahaya Mahi Na Malam Babba Manyan ƙungiyoyin Arewacin Najeriya masu zaman kansu, sun tabbatar da shugabancin Matashin ɗan kasuwa…
Read More » -
Kungiyar SERAP Tace Jami’an DSS Sun Mamaye Ofishinta.
Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya (DSS) sun kai sumame ofishin ƙungiyar SERAP, mai fafutikar yaƙi da cin hanci…
Read More » -
Masarautar Daura Tayi Bukin Nadin Sarauta Har Guda Biyu
A Ranar Assabar din da ta gabata ne Mai Martaba Sarkin Daura Alh. Umar Faruk Umar CON, ya naɗa Dr.…
Read More » -
Gwamnatin Najeriya Ta Fara Sayar Da Buhun Shinkafa A Kan Naira Dubu Arba’in N40,000
Gwamnatin tarayya ta fara sayar da metric ton 30,000 na niƙaƙƙar shinkafa ga al’ummar Najeriya akan farashin naira 40,000 akan…
Read More » -
Kashim Shettima Ya Kira Taron Gaggawa Na Masu Ruwa Da Tsaki Kan Sha’anin Man Fetur
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya kira taron gaggawa na masu ruwa da tsaki kan sha’anin man fetur domin tattauna…
Read More » -
Ruwan Sama Yayi Sanadiyar Rushewar Masallaci Mai Dimbin Tarihi A Kasar Nijar
Adadin yawan ruwan sama da ake ta samu ya rushe ɗaya daga cikin masallatai masu ɗimbin tarihi a Jamhuriyar Nijar,…
Read More » -
Kungiyar Yarkofa Youths Enlightment Forum Sun Gabatar Da Shirin Yiwa Yara Rajista A Matakin Firamare
Daga Shamsu Bello Lawal Bungudu A kokorin ta na ganin ilimin Yara kanana ya inganta, Kungiyar Yar kofa Youths enlightment…
Read More » -
Bello Matawalle Da Wasu Manyan Sojoji Sun Isa Jihar Sokoto
Daga Shamsu Bello Lawal Bungudu. Ƙaramin ministan tsaron Najeriya, Bello Matawalle tare da Babban Hafsan sojin Najeriya, Janar Christopher Musa…
Read More » -
Gwamnan Jihar Bauchi Ya Naɗa Haruna Ɗanyaya A Matsayin sabon Sarkin Ningi
Gwamnatin jihar Bauchi ta amince da naɗin Alhaji Haruna Yunusa Danyaya a matsayin sabon sarkin Ningi. Sanarwar naɗin na ƙunshe…
Read More » -
Zamu Kawo Karshen Matsalar Tsaro A Kasar Nan Bada Jimawa Ba
Babba hafsan sojojin ƙasa na Najeriya, Laftanar Janar, Taoreed Lagbaja ya tabbatar wa ‘yan ƙasar cewa nan ba da jimawa…
Read More »