Sarauta
-
Kungiyar Boko Haram Ta Ka Wani ƙazamin Hari A Wata Makarantar Yan Shi’a A Jihar Yobe
Wasu ‘yanta’adda da ake kyautata zaton mayakan Boko Haram ne, da sanyin safiyar Juma’a, sun kashe dalibai a makarantar Faudiya…
Read More » -
Yan Bindiga Na Cigaba Da Ta’azzarawa Al’umar Garin Sabon Birni Ta Jihar Sokoto
Rahotanni daga jihar Sokoto a arewa maso yammacin Najeriya, na cewa ‘yan bindiga a yankin Sabon Birni na ci gaba…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Nadaɗa Sababbin Shugabanim Leƙen Asiri Na Najeriya
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sauke shugaban hukumar ‘yansandan farin kaya ta DSS, Yusuf Bichi, tare da maye gurbinsa…
Read More » -
Maimartaba Sarkin Ningi Ya Rasu Bayan Shafe Shekaru 88 A Duniya
Maimartaba Sarkin Ningi da ke jihar Bauchi, Alhaji Yunusa Muhammad Danyaya, ya rasu, yana da shekara 88. Sakataren masarautar, Alhaji…
Read More » -
Jami’an Yansanda A Benue Sun Kubutar Da Daliban Da Akayi Garkuwa Dasu
Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta ce an kuɓutar da ɗaliban kiwon lafiya aƙalla 20 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa…
Read More » -
Gwamnatin Jihar Neja Ta Nemi Agajin Sojoji Bayan ‘Yan Bindiga Sun Mamaye Wani Gari
Muƙaddashin gwamnan jihar Neja, Yakubu Garba, ya yi kira ga gwamnatin tarayya ta gaggauta kai wa al’ummar garin Alawa –…
Read More » -
Rundunar Ƴansandan Kasar Jamus Na Farautar Wani Mutum Da Ya Kashe Mutune Uku Da Wuka
Jami’an yansanda a yammacin Jamus na farautar wani mutum da ya kashe mutum uku ta hanyar daba masu wuka tare…
Read More » -
Shugaba Tinubu Yasha Alwashin Yin Amfani Da Ikonsa Domin Samarwa Sojoji Kayan Aiki Da Makamai
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya sha alwashin amfani da damar da kundin tsarin mulkin ƙasar ya ba shi wajen…
Read More » -
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu Ya Amince Da Biyan Tallafin Man Fetur
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da bukatar kamfanin man fetur na kasa (NNPCL) na yin amfani da ribar…
Read More » -
An Hannunta Kyautar Transifoma Ga Al’umar Garin Mayanci Domin Inganta Hasken Wutar Lantarki A Garin
DAGA SHAMSU BELLO BUNGUDU Ayau Alhamin ne 15 ga watan Agusta na Shekarar 2024 wani Kwamiti ƙarkashin jagorancin Tsohon Shugaban…
Read More »