Super eagle
-
An Iso Da Gawar Tsohon Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Wanda Ya Rasu Fiye da Shekaru Biyu da Suka Wuce A Landan
Kimanin shekaru biyu da watanni tara bayan rasuwarsa, gawar tsohon shugaban majalisar dattawa, Joseph Wayas, ta isa Najeriya Mista Wayas…
Read More » -
Barazanar da NATO ke fuskanta a daidai lokacin da ta cika shekaru 75
Shugaban Amurka Joe Biden ya fara karɓar baƙuncin takwarorinsa shugabannin ƙasashe manbobin Ƙungiyar Tsaro ta NATO, wadda ta cika shekaru…
Read More » -
Shugaban Kasar Equitorial Guinea ya saki tsohon Ministan da ya kira shi Shaiɗan
An saki tsohon Ministan Shari’an Equitorial Guinea Ruben Maye Nsue Mangue, wanda aka ɗaure a kurkuku tun watan Agustan bara…
Read More » -
Kasar Isra’ila ta kashe Falasɗinawa da dama a hare-haren da ta kai wasu gidaje a Gaza
Isra’ila ta kashe Falasɗinawa da dama a harin da ta kai ta sama a wani gida da ke arewacin Gaza,…
Read More » -
Dakarun Kasar Isra’ila Sun kashe wani babban jami’in Hamas a Gaza
Harin da Isra’ila ta kai kan wata makaranta a birnin Gaza ya kashe wani babban jami’in ƙungiyar Hamas. Kafar yaɗa…
Read More » -
Labaran Duniya
An samu fitowar Al’uma masu zaɓe sosai a zagaye na biyu na zaɓen Faransa
Mutane sun fito sosai domin kaɗa ƙuri’a a zagaye na biyu na zaɓen majalisar dokokin Faransa. An dai yi hasashen…
Read More » -
Joe Biden Yace Shine Dan Takarar Jam’iyyar Dimokrat Ba Gudu Ba Ja Da Baya
Shugaban Amurka Joe Biden ya shaida wa magoya bayansa a jihar ta Wisconsin cewa zai ci gaba da takara babu…
Read More » -
Wasu da Ake Zargin Yan ta’adda ne Sun Sace Daliban Jami’a A Kasar Habasha
Rahotanni daga ƙasar Habasha na cewa wasu mutane ɗauke da makamai sun sace ɗaliban jami’a da dama a yankin Oromia…
Read More » -
Labaran Duniya
Akalla Gawarwakin Falasɗinawa 10 ne Aka Tono A ƙarƙashin Wasu Baraguzai a kudancin Gaza
An kwaso gawarwakin Falasdinawa akalla 14 daga ƙarƙashin ɓaraguzan gine-ginen da ke Rafah a kudancin Zirin Gaza, kamar yadda majiyoyin…
Read More » -
Dan Takarar Jam’iyyar Adawa ta Labour ne Keir Starmer yaci Zabe a Kasar Birtaniya
Jam’iyyar Labour ta lashe babban zaben Birtaniya kuma tana kan hanyar samun gagarumin rinjaye. Tuni Firaiminista mai ci Rishi Sunak…
Read More »