Super eagle
-
Kungiyar SERAP ta buƙaci Tinubu ya tilasta wa NNPCL janye ƙarin kuɗin man fetur
Ƙungiyar SERAP mai fafutikar yaƙi da cin hanci a Najeriya ta buƙaci shugaban ƙasar, Bola Tinubu ya yi amfani da…
Read More » -
Bello Turji ya rage farashin kuɗin haraji da ya azawa al’ummar Garin Moriki
Shahararren ɗan ta’adda Bello Turji ya amince al’ummar Moriki na jihar Zamfara su biya naira miliyan 30 maimakon miliyan 50…
Read More » -
Haɗarin wata Babbar mota ya hallaka mutane 13 da jikkata 45 a Kasar Cote d’Ivoire
Aƙalla mutane 13 ne suka ƙone ƙurmus a arewacin Cote d’Ivoire bayan da wata motar fasinja da ta taso daga…
Read More » -
Ƙungiyar IZALA ta tara Naira miliyan ɗari da sha biyu ( ₦ 112,000,000.00) a wajen tattara fatun layyan da ta gabata na shekarar 2024/1445H
Daga: Ibrahim Baba Suleiman Ƙungiyar IZALA ta tara kudi na fatun layya da resitai da jimallar su yakai adadin Naira…
Read More » -
Gwamnatin Najeriya Ta Fara Sayar Da Buhun Shinkafa A Kan Naira Dubu Arba’in N40,000
Gwamnatin tarayya ta fara sayar da metric ton 30,000 na niƙaƙƙar shinkafa ga al’ummar Najeriya akan farashin naira 40,000 akan…
Read More » -
Kashim Shettima Ya Kira Taron Gaggawa Na Masu Ruwa Da Tsaki Kan Sha’anin Man Fetur
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya kira taron gaggawa na masu ruwa da tsaki kan sha’anin man fetur domin tattauna…
Read More » -
Balland’or: Babu Messi ko Ronaldo a jerin masu neman Ballon d’Or, a karon farko cikin shekara 21
A karon farko cikin shekara 21 kwamitin bayar da kyautar gwarzon ɗan ƙwallon ƙafa ta duniya wato Ballon d’Or ya…
Read More » -
Ruwan Sama Yayi Sanadiyar Rushewar Masallaci Mai Dimbin Tarihi A Kasar Nijar
Adadin yawan ruwan sama da ake ta samu ya rushe ɗaya daga cikin masallatai masu ɗimbin tarihi a Jamhuriyar Nijar,…
Read More » -
Kungiyar Yarkofa Youths Enlightment Forum Sun Gabatar Da Shirin Yiwa Yara Rajista A Matakin Firamare
Daga Shamsu Bello Lawal Bungudu A kokorin ta na ganin ilimin Yara kanana ya inganta, Kungiyar Yar kofa Youths enlightment…
Read More » -
Al’umar Musulmi Sun Fusata Biyo Bayan Soke Hutun Sallar Juma’a Ga ‘Yan Majalisa A Kasar Indiya
Gwamnatin wani lardi a Indiya ta soke hutun awa biyu da ake bayarwa ga ‘yan majalisa Musulmai a duk ranar…
Read More »