World cup
-
Kungiyar kwadago ta Kasa NLC ta bukaci ‘yan sandan Nigeria da su karkata bindigogin su zuwa kan ‘yan ta’adda maimakon masu zanga zangar lumana.
Shugaban kungiyar na Kasa Joe Ajaero ya bayyana haka, yayin da yake kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Yi Allah-wadai Da Zanga-zangar Matsin Rayuwa A Najeriya
Gwamnatin Najeriyar ta yi Allah wadai da tashin hankalin da ake samu yayin zanga-zangar ƙuncin rayuwa da aka fara a…
Read More » -
Masu Zanga-zanga A Jihar Zamfara Na Son A Inganta Tsaro
Daga Shamsu Bello Bungudu Dandazon Mutane sun fito a sassa daban daban na jihar Zamfara domin yin Zanga Zangar Lumana…
Read More » -
Masu Zanga-zanga A Jihar Zamfara Na Son A Inganta Tsaro
Daga Shamsu Bello Bungudu Dandazon Mutane sun fito a sassa daban daban na jihar Zamfara domin yin Zanga Zangar Lumana…
Read More » -
Kotu Ta Hana Masu Zanga-zanga Zuwa Filin Wasa Na Abuja
Wata babbar kotun tarayya da ke birnin tarayya ta hana masu halartar zanga-zanga a yau 1 ga watan Agustan Shekarar…
Read More » -
Kasar Faransa Ta Amince A Ba iWa Polisario Yanci
Faransa ta amince da shirin bai wa yankin yammacin Sahara ƴancin cin gashin kanta a ƙarƙashin ikon Morocco, a matsayin…
Read More » -
An kashe shugaban Hamas, Ismail Haniyeh a Tehran
Ƙungiyar Hamas ta ce an kashe shugaban ta Ismail Haniyeh a birnin Tehran na Iran. Wata sanarwa da ƙungiyar ta…
Read More » -
Shugaba Tinubu Masoyin Arewa Ne, Goyon Bayan Mu Yake Buƙata Don Ciyar Da Yankin A Gaba Ba Zanga-zanga Ba
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya bukaci ‘yan Najeriya da su marawa manufofi da shirye-shiryen Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu…
Read More » -
Gwamnatin Tarayya Zata Fara Sayarwa Matatar Dangote Danyen Mai A Farashin Naira
Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa za ta fara sayarwa matatar Dangote ɗanyen mai a Naira, a wani yunkuri na…
Read More » -
Majalisar Wakikan Najeriya Zata Katse Hutunta Don Tattauna Muhimman Al’amuran ƙasa
Majalisar wakilan Najeriya za ta katse hutunta na shekara domin yin wani zama a ranar Laraba da nufin tattauna muhimman…
Read More »