World cup
-
Amnesty Tayi Gargadi Akan A Daina Yi Wa Masu Shirin Fita Zanga-zanga Barazana
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan’adam ta Amnesty International ta yi gargaɗin cewa yin barazana ga masu shirin gudanar da zanga-zanga ba…
Read More » -
Peter Obi Yace Ya Na Goyon Bayan Masu Shirin Fita Zanga-zanga
Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkashin jam’iyyar Labour a zaɓen 2023, Peter Obi ya ce yana goyon bayan masu shirin…
Read More » -
Dan Majalisar Tarayya A Jihar Zamfara Ya Ziyarci Yankunan Shi Na Karamar Hukumar Bungudu Da Maru
A Ranar Jumu’ah din data gabata ne Bayan shafe makonni uku na wasu muhimman ayyuka masu tasiri a wajen kasar…
Read More » -
Nyeson Wike Yace Bai Samu Wasika Cewar Masu Zanga-zanga Za Suyi Amfani Da Filin Eagle Square Ba
Ministan babban birnin tarayya Nyesom Wike ya ce har yanzu bai samu wasika kan buƙatar amfani da dandalin Eagle Square…
Read More » -
Ba Mu San Inda Zanga-zangar Nan Za Ta Kai Mu Ba Cewar Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya
Mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya nemi masu shirya zanga-zanga da su yi amfani da hanyoyin suka dace wajen neman…
Read More » -
Gwamnoni Da Ministoci Zasu Yi Taro Yau Domin Haɗa Kai Su Dakatar Da Zanga-zanga
Gwamnatoci da ministoci za su yi taro yau domin haɗa kai su dakatar da zanga-zangar yunwa da ake shirin yi…
Read More » -
Sakataren gwamnatin tarayya da ministocin Tinubu na taron gaggawa kan zanga-zangar da aka shirya yi a faɗin Najeriya
Sakataren Gwamnatin Tarayya SGF George Akume a halin yanzu yana ganawa da Ministoci a kan zanga-zangar adawa da matsalar tattalin…
Read More » -
NLC Ta Musanta Janyewa Daga Zanga-zangar Tsadar Rayuwa Da Ake Shirin Yi
Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya NLC ta musanta ikirarin cewa ta janye daga zanga-zangar kasa da ake shirin gudanarwa a ranar…
Read More » -
Shugaba Joe Biden Ya Janye Daga Takarar Shugaban Amurka
Shugaban Amurka, Joe Biden, ya janye ƙudirinsa na shiga zaɓen shugaban ƙasar da za a yi a watan Nuwamba. Wannan…
Read More » -
Kotun ƙoli ta haramta ware guraben aiki ga keɓaɓɓun mutane a Kasar Bangaldesh
Kotun ƙoli a Bangaldesh ta yi soke mafi yawan sassan dokar da suka yi tanadin guraben aiki ga keɓaɓɓun mutane…
Read More »