Yan majalisa
-
An Kama Mamallakin Manhajar Telegram A Kasar Faransa
Ana sa ran ɗan ƙasar Rashan nan, mai shafin sada zumunta da muhawara na Telegram, Pavel Durov, zai gurfana a…
Read More » -
Jami’an Yansanda A Benue Sun Kubutar Da Daliban Da Akayi Garkuwa Dasu
Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta ce an kuɓutar da ɗaliban kiwon lafiya aƙalla 20 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa…
Read More » -
Gwamnatin Jihar Neja Ta Nemi Agajin Sojoji Bayan ‘Yan Bindiga Sun Mamaye Wani Gari
Muƙaddashin gwamnan jihar Neja, Yakubu Garba, ya yi kira ga gwamnatin tarayya ta gaggauta kai wa al’ummar garin Alawa –…
Read More » -
Rundunar Ƴansandan Kasar Jamus Na Farautar Wani Mutum Da Ya Kashe Mutune Uku Da Wuka
Jami’an yansanda a yammacin Jamus na farautar wani mutum da ya kashe mutum uku ta hanyar daba masu wuka tare…
Read More » -
Shugaba Tinubu Yasha Alwashin Yin Amfani Da Ikonsa Domin Samarwa Sojoji Kayan Aiki Da Makamai
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya sha alwashin amfani da damar da kundin tsarin mulkin ƙasar ya ba shi wajen…
Read More » -
Kasar Saudiyya Zata Shirya Taron Taimakawa Mutanen Najeriya Dakuma ƙasashen Sahel
Ƙasar Saudiyya ta ce za ta jagorancin shirya wani taro da nufin tara kuɗi don tallafa wa al’umomin ƙasashen Najeriya…
Read More » -
Bello Matawalle Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Binciki Masu Hannu A Kisan Sarkin Gobir
Ƙaramin ministan tsaro na Najeriya, Bello Matawalle ya sha alwashin cewa za a zaƙulo tare da hukunta duk masu hannu…
Read More » -
Kamfanin Oando Ya Kammala Sayen kamfanin Mai Na Agip Kan Kudi Dala Miliyan $783m
Babban Jami’in kamfanin Oando Plc, Wale Tinubu, ya ce mafarkinsu ya tabbata na mallakar kamfanin na Nigerian Agip Oil Company…
Read More » -
Alƙalin Alƙalan Najeriya Ariwoola Yayi Ritaya A Yau Alhamis
Alƙalin Alƙalan Najeriya, Mai Shari’a Olukayode Ariwoola, ya yi ritaya a ranar Alhamis, 22 ga watan Agustan 2024, bayan shafe…
Read More » -
Kisan Sarkin Gobir Rashin Imani Ne Da Rashin Tausayi
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu ya miƙa ta’aziyarsa a kan rasuwar Hakimin Gatawa Alhaji Isa Muhammed Bawa, wanda ya rasu…
Read More »