Yan majalisa
-
Jam’iyar APC Ta Buƙaci Hukumar EFCC Ta Binciki Asusun ƙananan Hukumomin Jihar Kano
Jam’iyyar APC mai hamayya a jihar Kano, ta buƙaci hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC ta rufe…
Read More » -
Wasu Yan Bindiga Sun Kashe Sarkin Gobir Isa Bawa Bayan Garkuwar Da Sukayi Dashi
Rahotannin daga jihar Sokoto a arewacin Najeriya na cewa ƴan bindigar da suka yi garkuwa da Sarkin Gobir na garin…
Read More » -
Kasar Ghana Na Yunkurin Gina Babbar Matatar Mai
Gwamnatin Ghana na fatan matatar za ta mayar da ƙasar babbar cibiyar samar da man fetur a yammacin Afirka. Matatar…
Read More » -
Akalla Ana Hasashen Za’a Shafe Kwana Uku Ana Ruwa Marka-marka A Wasu Yankunan Najeriya
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya NiMet, ta yi gargaɗin samun ambaliya a wasu jihohin ƙasar sakamakon mamakon ruwan sama…
Read More » -
Rundunar Ƴan sandan Najeriya Tace Tana Zargin Shugaban NLC Da Tallafawa Wa Ta’addanci
Hukumar ƴansandan Najeriya ta gayyaci shugaban ƙungiyar kwadago ta ƙasa, Joe Ajaero da ya bayyana gabanta domin amsa tambayoyi waɗanda…
Read More » -
An Dukufa Wajen Aikin Ceto Na neman Mutum Shida Da Suka Nutse A Tekun Italiya
Masu aikin ceto a Italiya na neman wani ɗan kasuwar Birtaniya, Mike Lynch, da wasu mutane biyar da suka ɓace…
Read More » -
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu Ya Amince Da Biyan Tallafin Man Fetur
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da bukatar kamfanin man fetur na kasa (NNPCL) na yin amfani da ribar…
Read More » -
Shan Miyar Ganyen Lalo Yayi Sanadiyar Mutuwar Akalla Mutane 12 A Jihar Zamfara
Kimanin mutum 12 ne suka rasa rayukan su a garin Ɗaki Takwas na karamar hukumar mulkin Anka da ke jihar…
Read More » -
Al’uma Sun Fito Zanga-Zanga Bayan Ayyamq Sakamakon Zaben Shugaban Kasar Venezuela
Hukumar zaben kasar da ‘yan adawa ke kallonta a matsayin wani bangare na jam’iyya mai mulki, ta ce shugaba Nicolas…
Read More » -
Hukumar Dake Kula Da Shirin Matasa Na Hidimtawa Kasa NYSC Ta Bankaɗo Wani Sirrin Kutse Da Akayi Hukumar
Shugaban hukumar kula da ma su yiwa kasa hidima ta NYSC, Janar Yusha’u Ahmed ya ce suna daukar matakan tsaftace…
Read More »