Yan majalisa
-
Kungiyar kwadago ta Kasa NLC ta bukaci ‘yan sandan Nigeria da su karkata bindigogin su zuwa kan ‘yan ta’adda maimakon masu zanga zangar lumana.
Shugaban kungiyar na Kasa Joe Ajaero ya bayyana haka, yayin da yake kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da…
Read More » -
Gwamna Zulum Ya Dage Dokar Taƙaita Zirrga-zirga A Jihar Borno
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya ɗage dokar taƙaita zirga-zirga da aka sanya a jihar, bayan fashewar bom a…
Read More » -
Kungiyar Amnesty Tayi Barazanar Daukar Mataki Kan Gwamnatin Najeriya Bisa Zargin Kisan Masu Zanga-zanga
Kungiyar Amnesty ta yi barazanar daukar mataki kan Gwamnatin Najeriya bisa zargin kisan masu zanga-zanga Kungiyar kare hakkin bil’adama ta…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Yi Allah-wadai Da Zanga-zangar Matsin Rayuwa A Najeriya
Gwamnatin Najeriyar ta yi Allah wadai da tashin hankalin da ake samu yayin zanga-zangar ƙuncin rayuwa da aka fara a…
Read More » -
Masu Zanga-zanga A Jihar Zamfara Na Son A Inganta Tsaro
Daga Shamsu Bello Bungudu Dandazon Mutane sun fito a sassa daban daban na jihar Zamfara domin yin Zanga Zangar Lumana…
Read More » -
Masu Zanga-zanga A Jihar Zamfara Na Son A Inganta Tsaro
Daga Shamsu Bello Bungudu Dandazon Mutane sun fito a sassa daban daban na jihar Zamfara domin yin Zanga Zangar Lumana…
Read More » -
Kotu Ta Hana Masu Zanga-zanga Zuwa Filin Wasa Na Abuja
Wata babbar kotun tarayya da ke birnin tarayya ta hana masu halartar zanga-zanga a yau 1 ga watan Agustan Shekarar…
Read More » -
Shugaba Tinubu Masoyin Arewa Ne, Goyon Bayan Mu Yake Buƙata Don Ciyar Da Yankin A Gaba Ba Zanga-zanga Ba
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya bukaci ‘yan Najeriya da su marawa manufofi da shirye-shiryen Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu…
Read More » -
Gwamnatin Najeriya Tace Zata Karya Farashin Shinkafa
Gwamnatin Najeriya ta ce za ta karya farashin shinkafa wadda ta tanada da za a sayar a sassan kasar da…
Read More » -
Gwamnatin Tarayya Zata Fara Sayarwa Matatar Dangote Danyen Mai A Farashin Naira
Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa za ta fara sayarwa matatar Dangote ɗanyen mai a Naira, a wani yunkuri na…
Read More »