Yan majalisa
-
Gwamna Abba Ya Bada Naira Miliyan 260 Kashi Na Biyu Na Tallafawa Mata
A ranar Asabar din da ta gabata ne Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da shirin karfafawa mata kashi na…
Read More » -
An sako ‘yan jaridar Kaduna da ‘yan bindiga suka sace tare da iyalansu_NUJ
Ƙungiyar ‘yan jarida ta ƙasa, NUJ, reshen jihar Kaduna ta ce an sako ‘yan jaridar nan biyu – Abdulgafar Alabelewe…
Read More » -
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso Yace Babu Wanda ya Isa ya Kore shi a Jam’iyar NNPP
Tsohon gwamnan Kano, kuma jagoran jam’iyyar NNPP na kasa a Najeriya Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce har yanzu su…
Read More » -
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso Yace Babu Wanda ya Isa ya Kore shi a Jam’iyar NNPP
Tsohon gwamnan Kano, kuma jagoran jam’iyyar NNPP na kasa a Najeriya Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce har yanzu su…
Read More » -
Hukumar NBS tace Jami’an gwamnatoci a Nijeriya sun karɓi Kimanin Naira biliyan 721 a matsayin cin hanci a cikin Shekarar 2023
Aƙalla Naira biliyan 721 ne jami’an gwamnatoci a Nijeriya suka karba a matsayin cin hanci a shekarar 2023, a cewar…
Read More » -
Sanata Masaud Doguwa ya Fice daga Jam’iyar APC
Jam’iyyar APC ta yi rashin dan takara mai karfi a Kano yayin da Sanata Masaud El-Jibril Doguwa ya fice daga…
Read More » -
SERAP Ta Baiwa Gwamnoni Wa’adi Domin Su Mayar Wa Kananan Hukumomi Kudaden Su
Yayin da ƴan Najeriya ke ci gaba da bayyana ra’ayoyinsu kan hukuncin da kotun ƙolin ƙasar ta yi na bai…
Read More » -
An Iso Da Gawar Tsohon Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Wanda Ya Rasu Fiye da Shekaru Biyu da Suka Wuce A Landan
Kimanin shekaru biyu da watanni tara bayan rasuwarsa, gawar tsohon shugaban majalisar dattawa, Joseph Wayas, ta isa Najeriya Mista Wayas…
Read More » -
Kotun Ƙolin Nijeriya ta umarci gwamnatin tarayya ta riƙa bai wa ƙananan hukumomi kuɗaɗensu kai tsaye
Kotun Ƙolin Nijeriya ta umarci gwamnatin tarayya ta riƙa bai wa ƙananan hukumomi kuɗaɗensu kai-tsaye ba tare da sun shiga…
Read More » -
Majalisar Dattawan Najeriya Ta Buƙaci Shugaban Kasar Bola Tinubu Ya Shiga Batun Tsada Da Karancin Abinci Dake Addabar Kasar.
Ɗan majalisar Dattawan Najeriya Sanata Ali Ndume, ya shaida wa Manema Labarai cewa babbar matsalar da ake fama da ita…
Read More »