Yan majalisa
-
Majalisar Wakilai Ta Yi Watsi Da Yarjejeniyar SAMOA Da Gwamnatin Tarayya Ta Rattabawa Hannu
Majalisar Tarayya ta yi wa Gwamnatin Tarayya kakkausan kiran cewa ta dakatar da fara aiki da duk wata yarjejeniyar da…
Read More » -
Shugaba Tinubu yabada damar shigo da Shinkafa, Masara, Alkama da wake na tsawon wata biyar ba tare da haraji ba
Gwamnatin Shugaba Tinubu ta sanar da bayar da umarnin ɓude iyakokin Nijeriya na kan tudu da ruwa domin shigo da…
Read More » -
Gwamna Bala Muhammad Yace Zai Gyara Albashin sarakuna da malamai a jihar Bauchi
Gwamnan jihar Bauchi a arewacin Najeriya Sanata Bala Muhammad ya shaida wa Manema Labarai cewa lambar yabon da wata gidauniya…
Read More » -
Shugaba Tinubu Na Da Alaƙa Mai Kyau Da Muhammadu Sanusi II – Fadar shugaban Najeriya
Fadar shugaban Najeriya ta mayar da martani game da iƙirari shugaban jam’iyyar NNPP na jihar Kano cewa shi ne ke…
Read More » -
Ya Zama Tilas Mu Hukunta Wadanda Suka Chanye wa Ma’aikatan Mu Kudin Goron Sallah
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu ya ɗauki alwashin hukunta jami’an gwamnati da ke da hannu a almundahanar kuɗaɗen da aka…
Read More » -
Wasu Yan Bindiga Sun Sace Yan jarida Guda Biyu Da Iyalansu A Jihar Kaduna
Rahotanni daga Jihar Kaduna na cewa ‘yan bindiga sun sace wasu ‘yan jarida biyu da iyalansu a Jijar Kaduna. ‘Yan…
Read More » -
Kotu A Najeriya Ta Umarci Sadiya Umar Farouk ta Fadi Yadda Aka Kashe Kudin Tallafi Naira Biliyan 729
Babbar kotun tarayyar da ke Legas ta umarci tsohuwar minsitar jinƙai, Sadiya Umar Farouk, da ta yi bayanin yadda aka…
Read More » -
Gwamnatin Tarayya Zata Karawa Masu Hidimtawa Kasar Alawus Alawus dinsu
Babban Darakta Janar na Hukumar Kula da masu yiwa ƙasa hidima Birgediya Janar Yushau Ahmed, ya labarto cewa gwamnatin tarayya…
Read More » -
GwamnatinTarayya Tace Za ta Maka Jaridar Daily Trust a Kotu
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce za ta maka jaridar Daily Trust a kotu, tare da shigar da korafi game da…
Read More » -
A Yau Assabar ne Ake Gudanar da Taro na Musamman a Kasar Masar Domin Nemo Mafita Akan Yakin Kasar Sudan
Ƙasar Masar a rana Asabar ta shirya wani taron ƙasa da ƙasa na musamman da zummar neman mafita kan hanyoyin…
Read More »