Yan majalisa
-
Joe Biden Yace Shine Dan Takarar Jam’iyyar Dimokrat Ba Gudu Ba Ja Da Baya
Shugaban Amurka Joe Biden ya shaida wa magoya bayansa a jihar ta Wisconsin cewa zai ci gaba da takara babu…
Read More » -
Labaran Duniya
Gobe ne 1 Ga wata na Sabuwar Shekarar Musulunci Ta 1446
Fadar Sarkin Musulmi ta ayyana gobe Lahadi a matsayin ranar 1 ga watan Al-Muharram na shekarar 1446 bayan Hijirar Annabi…
Read More » -
Labaran Duniya
Akalla Yan Mata Marayu Sama Da Dari ne Za’a Daura Auren Su A Jihar Zamfara
Ranar Assabar ɗin nan ne za gudanar da ɗaurin auren wasu ƴan mata marayu 105 da suka rasa iyayensu ta…
Read More » -
Alkali Ya Yi Barazanar Daure Hadimin Gwamna Abba Kan Shari’ar Ganduje
Alkalin babbar kotun tarayya Simon Amobode ya yi barazanar cewa zai iya daure duk hadimin gwamnan Kano da ya fassara…
Read More » -
Kungiyar Hamas ta ce ta mayar da martani mai kyau ga Isra’ila kan shirin zaman lafiya na Biden
Wani jami’in kungiyar Hamas ya bayyana cewa, kungiyarsa ta mayar da martani mai kyau ga sabon kudurin tsagaita wuta a…
Read More » -
Nijar ta amince da tattaunawa don gyara alaƙa da Jamhuriyar Benin
Gwamnatin mulkin soji ta Nijar ta amince da tattaunawa da gwamnatin Jamhuriyar Benin karkashin jagorancin tsofaffin shugabannin kasar Benin guda…
Read More » -
Labaran Duniya
Kamfanin Mai na Nijeriya NNPCL Ya Kaddamar Da Dokar ta Baci A Kan Hako Danyen Man Fetur
Kamfanin Man Nijeriya NNPCL ya ƙaddamar da dokar ta ɓaci a kan haƙar ɗanyen mai don ƙara yawan abin da…
Read More » -
Gwamnatin Tarayya ta Aika da tawagar ta a jihar Borno domin jajantawa ga wadanda harin Bom ya rutsa dasu
Wata Tawaga Da Shugaba Bola Tinubu Ya Aika Ta Isa Maiduguri Domin Jajanta wa Wadanda Harin Kunar Bakin Wake Ya…
Read More » -
Wani Mummunan hatsarin tirela ya halaka mutum 25 da dabbobi da dama a Kano
Aƙalla mutum 26 ne suka rasa rayukansu sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya faru a cikin garin Kano, inda…
Read More » -
Gwamnatin Najeriya tace zata daina bayar da sabbin kwangilolin gina tituna
Gwamnatin tarayya ta dakatar da amincewa da sabbin ayyukan tituna a fadin kasar, kamar yadda ministan ayyuka David Umahi ya…
Read More »