Yan majalisa
-
Akwai Yiyuwar Dauke Wutar Lantarki na kimanin tsawon Watanni Biyu a wasu Jihohin Najeriya
Za a dauke wutar lantarki na tsawon watanni biyu a wasu jihohin Najeriya Kamfanin rarraba wutar lantarki na Najeriya ya…
Read More » -
Wani Jirgi maras matuƙi na sojojin Najeriya ya yi hatsari a Kaduna
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa wani jirginta maras matuƙi ya yi hatsari a kusa da ƙauyen Rumji da ke…
Read More » -
Cutar Kwalara ta Bulla a gidan yarin Kirikiri dake Legas
Kwamishinan lafiya na jihar Legas ya bayyana cewa an samu mutum 25 waɗanda suka kamu da kwalara a gidan yari…
Read More » -
An Tabbatar Da Masu Juna Biyu Na Cikin Mutum 18 Da Suka Mutu A Harin da aka kai Jiya Asabar A Borno
An kashe akalla mutane 18, yayin da wasu 30 suka jikkata bayan wasu jerin hare-haren da ake zargin wasu mata…
Read More » -
Serap ta Buƙaci CBN tayi Bayanin Batan a kalla N100bn na Kuɗin da Suka Lalace
Ƙungiyar SERAP mai fafutikar yaƙi da cin hanci a Najeriya ta buƙaci gwamnan babban bankin ƙasar, Mista Olayemi Cardoso ya…
Read More » -
Jami’an Yan sanda sun Bayar da Umarnin Kama Duk wata Mota Mara Lamba a Abuja
Rundunar ‘yan sandan birnin tarayyar Abuja, ta bayar da umarnin kama duka motoci marasa lamba da ke yawo a faɗin…
Read More » -
Jami’an Sojin Najeriya sun kama waɗanda ake zargi da sace ƙarafunan layin dogo
Rundunar sojin Najeriya da ke aiki da runduna ta ɗaya dake jihar Kaduna sun kama akalla mutum 47 bisa zargin…
Read More » -
Jam’iyar APC A Zamfara Ta Gudanar Da Wani Muhimmin Taro A Gusau
A yau Assabar ne Jam’iyar APC a Gusau Babban birnin jihar Zamfara ta gudanar da taron masu ruwa da tsaki…
Read More » -
ASUU Ta Fara Shirin Shiga Yajin Aiki, Inda ta Gargadi Gwamnatin Tarayya
Ƙungiyar malaman jami’a ta Najeriya (ASUU) ta nemi gwamnatin tarayya da ta cika mata buƙatun da take nema a wajenta.…
Read More » -
Kungiyar Kwadago A Najeriya tace Akwai Yiyuwar Gwamnoni basu fahimci dokar mafi ƙarancin albashi ba
Ƙungiyar ƙwadago a Najeriya, ta mayarwa da wasu gwamnomin jihohin ƙasar martani kan ƙoƙarin da suke na ganin an bai…
Read More »