Yan majalisa
-
Labaran Duniya
Janar Chris Musa Yace Saura Kiris Bello Turji Ya Shiga Hannu
Babban hafsan tasro na Najeriya, Janar Christopher Musa, ya ci alwashin kama ƙasurgumi kuma jagoran ‘yan fashin daji Bello Turji…
Read More » -
Jami’ar Maiduguri ta dakatar da darussa da sauran harkokinta
Jami’a mallakin Jihar Borno ta dakatar da komai a Makarantar Nan take sakamakon ambaliyar da ta mamaye birnin na Maiduguri.…
Read More » -
Gwamna Dikko Umaru Radda ya ce ƴansanda 32 Da Bindigogi 5 ke tsaron ƙauyuka 200 a jihar Katsina.
A hirarsa da DW Hausa, gwamnan ya ce bindigogi tara ake baiwa ƴansandan, kuma a halin yanzu biyar daga cikin…
Read More » -
An Tabbatar Da Rasuwar Wani Matashi Bayan Da Aka Zargi Ya Rataye Kan Sa Ne A Jihar Kano
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce waní matashi rnai suna Umaro Garba ɗan unguwar Jar-Kuka mai shekaru 32 a…
Read More » -
Labaran Duniya
Atiku Abubakar ya soki Tinubu kan ƙoƙarin tauye haƙƙin ƙungiyoyin jama’a da kafafen yaɗa labarai
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya bayyana matukar damuwarsa game da abin da ya kira a matsayin cin zarafin…
Read More » -
An gurfanar da tsohon alƙali a kotu kan dukan matar aure kuma makauniya a Zariya
Daga: Ashiru Lawal Nagoma RuwanƁaure An gurfanar da tsohon aƙalin kotun shari’ar Musulunci, Mahmoud Shehu, a gaban kotun majistare da…
Read More » -
Kungiyar SERAP Tace Jami’an DSS Sun Mamaye Ofishinta.
Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya (DSS) sun kai sumame ofishin ƙungiyar SERAP, mai fafutikar yaƙi da cin hanci…
Read More » -
Jami’an Hukumar DSS Sun Kama Shugaban NLC Na Najeriya
Hukumar Tsaro ta DSS ta kama Shugaban Kungiyar Kwadago ta Kasa (NLC), Kwamred Joe Ajaero. Da sanyin safiyar yau litanin…
Read More » -
Masarautar Daura Tayi Bukin Nadin Sarauta Har Guda Biyu
A Ranar Assabar din da ta gabata ne Mai Martaba Sarkin Daura Alh. Umar Faruk Umar CON, ya naɗa Dr.…
Read More » -
Kungiyar SERAP ta buƙaci Tinubu ya tilasta wa NNPCL janye ƙarin kuɗin man fetur
Ƙungiyar SERAP mai fafutikar yaƙi da cin hanci a Najeriya ta buƙaci shugaban ƙasar, Bola Tinubu ya yi amfani da…
Read More »